Daga Maryam Sulaiman A ranar Asabar da ta gabata ne, dandazon Kiristoci suka taya musulmi gyaran babban masallacin Idi a garin Kachia dake jihar Kaduna. Kiristocin...
Wannan abu ya faru ne a Kudancin Kaduna, inda kiristoci suka fito domin taya musulmai gyara filin da za ayi sallar idi. Sunyi hakan ne, a...