Tag: Kayan lambu
-
Ko kasan amfani da illolin Tumatir?
Ɗaya daga cikin shahararrun kayan lambu a ƙasarmu shi ne tumatir, wanda a zahiri ya fito daga nahiyar Amurka. Fiye da kashi casa’in cikin ɗari na abun da ke tattare da tumatir shi ne ruwa. Abin da ya sa amfanin tumatir ya ta’allaƙa ne a cikin gaskiyar cewa waɗannan ‘ya’yan itatuwa kayan marmari ne don…
-
Yadda za kuyi rigakafin cutar daji na jarirai tun farkon lokacin daukar ciki
Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna Children with Cancer Intervention Initiative, ta ce rigaƙafin cutar kansa a cikin yara yana yiwuwa idan an kiyaye abincin da ya dace a lokacin ɗaukar ciki. Da take jawabi yayin bikin ranar cutar daji ta duniya ta 2023, wanda CCII ta shirya wa yara, ƙwararriyar likitar Radiation da…