Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA), ta bayar da tallafin kayayyakin agaji ga manoma da kuma marasa galihu 23,000 da ambaliyar ruwa na shekarar...
Daga Shafaatu DAUDA, Kano Wasu mahara sun kai farmaki ga al’ummar Dan Jamfari dake ƙauyen Barbaji a ƙaramar hukumar Rogo ta jihar Kano tare da ƙona...