An dakatar da Hakimi da kansila bisa zargin satar Taransifoma a Gwambe Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Gwambe, Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, ya amince da dakatar...
Wani kansila ya gwangwaje al’ummar mazaɓarsa da tallafi (EMPOWERMENT) na malmalar tuwo a Hadejia dake Jahar Jigawa. Wani abin da ya ɗaga hankali a kafafen sadarwa...
’Yan bindigar sun kashe Samaila Buhari Mairago a yayin da yake shirin gudanar da aikin sintiri a matsayinsa na ɗaya daga cikin jami’an samar da tsaro....
An bayyana ƴar Najeriya mai suna Nana Khadija Mamudu Haliru, a matsayin ƴar takarar da ta lashe zaɓen kujerar kansila a ƙasar Canada ranar Talata. Shugabar...