Najeriya da kamfanin fasahar zamani na Microsoft sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar bayar da horo ga mutanen ƙasar miliyan biyar. A jiya Laraba ne ministan...