Jirgin ƙasan Kaduna zuwa Abuja ya kauce hanya Rahotanni sun bayyana cewa wani jirgin ƙasan Kaduna zuwa Abuja ya kauce hanya a safiyar wannan Lahadin. Jirgin...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce ta kama mutanen da ake zargin su da kitsa tare da yawan sace mutane a kan Titin Abuja zuwa Kaduna....
An gano wani lamari mai ban mamaki na satar notuna a hanyar jirgin ƙasa na Abuja zuwa Kaduna, lamarin da ya haifar da matsalar tsaro da...
Fasinjoji sun yi tattaki yayin da jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya tsallake rijiya da baya. An tilastawa fasinjoji sauka tare da jigilar kayansu da ƙafa...
Daga Nusaiba Hussaini A ranar Juma’ar da ta gabata ne hukumar babban birnin tarayya Abuja ta sanar da bayar da kwangilar aikin gyaran hanyar jirgin ƙasa...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Legas ta ce mutum biyu daga cikin waɗanda haɗarin jirgin ƙasa da ya rutsa da motar safa ta...
Layin dogo na jiragen ƙasa mallakin jihar Legas ya tabbata, bayan sama da shekaru arba’in da fara shirin. Gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu tare da wasu manyan...