Tag: Jirgi me saukar angulu
-
Boko Haram sun bude wuta kan jirgin yaƙin soji, sun kashe mutane 10
Labari daga Fatima Hassan GIMBA, Abuja Boko Haram din sun bude wuta ne kan jirgin yaki mai saukar ungulu a Borno. Mayaƙun ƙungiyar Boko Haram da ke samun goyon bayan kungiyar IS a yankin yammacin afirka (ISWAP), wanda ake kira Jamā’at Ahl as-sunnah lid-Da’wah wa’ll-jihād, sun bude wuta kan wani jirgin yaƙi me saukar ungulu,…