Daga Idris Umar, Zariya A wani zama na musamman da aka gudanar a ɗakin taron tsohon gidan gwamnati, mataimakin gwamnan jihar Katsina, Malam Faruk Lawal Jobe,...
Wasu ’yan bindiga sun sake kai hari a ƙauyen Sayaya da ke ƙaramar hukumar Matazu a jihar Katsina, inda suka kashe aƙalla mutum biyar. Lamarin ya...
Jama’a a ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Katsina sun ce sun shiga tsaka mai wuya sakamakon yadda ‘yan bindiga suka mamaye garuruwansu, kuma suka mayar da...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Katsina Alhaji Dikko Umaru Raɗɗa, a ranar Talata 22 Agusta, 2023, ya ƙaddamar da kwamiti mai mutune 20 da za su...
Ƙungiyar dattawan Katsina ta yi ƙira ga ECOWAS da AU da su tattauna da shugabannin sojoji a Jamhuriyar Nijar domin mayar da ƙasar cikin mulkin dimokuraɗiyya...
‘Farfesa Bashir Aliyu Sallau, fitaccen Malami ne wanda ya kai matsayin Farfesa a Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutsin-Ma ta jihar Katsina. A wata tattaunawa da...
Gwamna Dikko Raɗɗa na jihar Katsina a ranar Litinin ya ce zai miƙa wa majalisar dokokin jihar ƙudirin kafa hukumar Zakka da Waƙafi a jihar. Gwamnan...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnatin jihar Katsina ta ce tana shirin ɗaukar malamai na dindindin 7,000 a faɗin ƙananan hukumomin jihar 34. Babban sakataren yaɗa labarai na...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta yi nasarar kashe wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne, su biyar, tare da cafke guda ɗaya tare da ƙwato...
Al’ummar garin Jibiya ta jihar Katsina sun nemi agaji daga Tinubu, Raɗɗa, Shugaban Kwastam, DSS, kan matsin lambar da Kwastam ke yiwa ‘yan kasuwa akan hanyar...