Kwamishinan ’yan sandan jihar Gombe, CP Hayatu Usman, ya gargaɗi ’yan acaɓan da ke watsi da shawarwarin da ake ba su na kaucewa ɗaukar fasinja biyu...
Wasu manoma a yankin garin Chilo da ke ƙaramar hukumar Akko ta Jihar Gombe, sun koka kan yadda makiyaya ke kaɗa dabbobinsu cikin dare suna cinye...
Wasu da ake zargin ’Yan Kalare ne sun yi wa wata mata mai ’ya’ya takwas yankan rago a garin Gwambe. Maharan sun shiga gidan Malama Aishatu...
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta ce jami’anta sun kashe wani da ake zargin ɗan fashi da makami ne a wata arangama da suka yi, inda...
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC) ta koka kan yawaitar tudun taƙaita gudu ‘bump’ ‘ba bisa ƙa’ida ba a babbar hanyar Gombe zuwa Yola. Babban kwamandan...
Wata babbar tawagar gwamnatin jihar Gombe ƙarƙashin jagorancin mataimakin gwamnan jihar, Manasseh Daniel Jatau, ta ziyarci masarautar Kaltungo domin samar da zaman lafiya tsakanin Fulani makiyaya...
Jami’in hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ya harbe wani matashi mai suna Auwal Hassan dan shekaru 30 a duniya, a wani gangamin yaƙin neman zaɓen...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani tsoho mai shekaru 90 a duniya, a wani hari da suka kai a kauyukan Pobawure da Amtawalam da ke karamar...
Yarinyar, yar jihar Gombe mai shekaru 14 ta kafa tarihi bayan ta sami lambar yabo ta ƙasar waje har guda 7 a fannin lissafi. kwararriyar ilimin...
Daga Fatima GIMBA, Abuja Sakamakon ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da aka yi a garin Bajoga da ke karamar hukumar Funakaye a jihar Gombe a...