Wasu gungun ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba, waɗanda ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne, sun yi garkuwa da wasu...
Gwamnatin jihar Edo ta sanar da cewa ta ƙara albashi mafi ƙaranci daga N30,000 zuwa naira dubu 40,000 duk wata domin rage raɗaɗin tattalin arziƙin da...
Hukumar kula da ‘yan gudun hijirar da ke sansanin ‘yan gudun hijira da ke Uhogua, kusa da Benin, ta ce wani da ba a san ko...
Wani mutum mai suna Joel Emazor mai shekaru 31, wanda aka kama shi bisa zargin yin garkuwa da wani mutum a jihar Edo, ya yi iƙirarin...
Peter Obi ya lashe zaben shugaban ƙasa na jihar Edo Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Edo ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban...
Waɗanda suka yi garkuwa da fasinjojin jirgin ƙasa na Igueben na ranar Asabar sun tuntuɓi wasu ’yan uwan waɗanda lamarin ya shafa inda suka ce suna...
Gwamnatin Edo ta sanar da ceto shida daga cikin fasinjojin jirgin kasa 31 da aka sace ranar asabar, a ƙaramar hukumar Igueben da ke jihar. Kwamishinan...
‘Yan-sanda sun ce sun yi nasarar ceto wasu mata tara da suka fito daga wasu jihohin Najeriya daban-daban da ake shirin safararsu zuwa ƙasar Libya, a...
Daga Fatima GIMBA, Abuja Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Edo sun kama wani likita mai suna Abass Adebowale da laifin kashe wani direban tasi ta hanyar...