INEC1 year ago
Yadda sakamakon zaɓen shugaban ƙasa ya kasance a jihohin Edo, Akwaibom, Benue da Neja
Peter Obi ya lashe zaben shugaban ƙasa na jihar Edo Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Edo ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban...