Gwamnatin Tarayya2 years ago
Sojoji sun yi nasarar sako rukunin ƙarshe na fasinjojin jirgin ƙasan da aka yi garkuwa da su
Kwamitin shugaban ƙasa mai mutane bakwai da babban hafsan sojin ƙasa (CDS), Janar Lucky Irabor ya tara, ya samu nasarar sako rukunin ƙarshe – sauran fasinjoji...