Daga Ibraheem El-Tafseer Cikin hawaye da jimami aka yi jana’izar marigayi Sarkin Tikau, Alhaji Muhammad Abubakar Ibn Grema, wanda ya rasu ranar Juma’a, a fadarsa da...
Mutane sun gudanar da sallar jana’izar a wajen wani asibiti da ke tsakiyar Gaza ta mutum 28 da aka kashe a wasu hare-hare uku da Isra’ila...
Akeredolu ya rasu a ƙasar Jamus a ranar 27 ga watan Disambar bara bayan fama da rashin lafiya. Ya rasu yana da shekaru 67. An gudanar...
A ranar Asabar aka yi jana’izar Wazirin Borno, Yerima Mustapha Muktar, wanda Imam Idaini na Borno, Shettima Mamman Saleh ya jagoranta a Maiduguri. Shugaba Tinubu ya...
A safiyar talatar nan aka yi jana’izar fitaccen jarumi, darakta kuma mawakin Kannywood, Aminu S. Bono, wanda ya riga mu gidan gaskiya. Manyan ’yan Kannywood sauran...
A ranar Laraba 16 ga watan Nuwamba,2022 aka yi jana’izar Abdul Sobur Olawale Ɗan Malaisar dokoki na jihar Legas da ke wakiltar mazaɓar Munshi II wanda...
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta binne sojoji biyar da ke rundunar kare shugaban ƙasa waɗanda ‘yan bindiga suka kashe a kwanakin baya. An binne sojojin...