Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da manhajar ɗaukar bayanan ma’aikatan gwamnati da ƴan fansho da ƴan siyasa wajen biyansu albashi a tsarin nan...
Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya, ASUU ta sanar da janye yajin aikin da mambobinta suka shafe wata takwas suna yi. Dokta Chris Piwuna, mataimakin shugaban ƙungiyar...