Tag: Ibrahim Falinyore
-
Jirgin sama mai sauƙar ungulu ya faɗo a Legas
Wani jirgin sama mai sauƙar ungulu ya yi hatsari a yankin Ikeja da ke Jihar Legas a kudancin Najeriya. Wani jami’in hukumar ba da agajin gaggawa ta Legas ya ce jirgin ya kama da wuta jim kaɗan bayan rikitowarsa da tsakar ranar Talata a kusa da filin jirgin sama na Murtala Muhammad. KALLI CIKAKKEN BIDIYON…