Tag: Hukumar yansanda
-
Yadda ‘yan sanda suka ceci wasu mutane 7 da ake daf da binne su da ransu a Jigawa
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Jigawa ta hana mutanen gari a karamar hukumar Birniwa birne wasu mutum bakwai da ransu, The Nation ta rahoto. Da rabon wasu mutane bakwai a garin Bursali za su cigaba da shaƙar iskar rayuwa, bayan da gini ya rufta musu ya danne su kuma mutanen gari suka ceto su…
-
‘Yan sanda sun kama tsohon soja da ya zama ƙasurgumin dan fashi a Zamfara
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta ce ta kama wani ƙasurgumin ɗan fashin daji a kan hanyarsa ta shiga jihar. An kama ɗan fashin mai suna Sa’idu Lawal da bidigar AK-47 guda ɗaya da AK-49 ɗaya da harsasai masu tarin yawa. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ‘yan…