Tag: Hukumar kiyaye haɗura
-
Wata tankar mai ta kama wuta a titin Lagos-Ibadan
Wata tanka da ke makare da man fetur ta fashe inda ta kama da wuta da safiyar Alhamis din nan a kan tagwayen hanyar Lagos zuwa Ibadan. Fashewar wadda ta auku a garin Araromi kamar yadda rahotanni suka ruwaito, ta haddasa cunkoson ababan hawa a titin. Wasu masu motoci da hadarin ya faru a gabansu…
-
Mutum 19 sun mutu sakamakon haɗarin mota a garin Abuja
An tabbatar da mutuwar mutum 19 a wani mummunan haɗarin mota a da ya auku a kan hanyar Yangoji zuwa gwagwalada a Abuja babban birnin Najeriya. Da yake tabbatar wa da kamfanin dillacin labaran ƙasar NAN adadin waɗanda suka mutun, mai riƙon kwaryar babban kwamandan hukumar kiyaye haɗura ta ƙasa, Mista Dauda Biu, ya ce…