Tag: Hukumar KAROTA
-
Abinda ya sa aka janye dokar hana ‘yan adaidaita hawa manyyan tituna a Kano
Daga Shafa’atu DAUDA, kano A yammacin Laraba ne gwamnatin jihar Kano ta janye dokar takaita hanyoyin bi ga matuka babura masu kafa uku da aka fi sani da Adaidaita sahu, ‘yan awowi kaɗan bayan da dokar ta fara aiki da safiyar ranar. Shugaban Hukumar karota Baffa Babba Dan agundi ne ya bayyana sanar da janye…