A Gani Na2 years ago
Ƙarancin ma’aikatan tsaro, makaman yaƙi na zamani, rashin horaswa ne matsalar murƙushe ta’a’ddanci a Nijeriya, daga Dahiru Suleiman Dutse
Wani masanin harkokin tsaron ƙasar nan, Dokta Yahuza Getso (Mai ritaya), ya lura da cewa ƙarancin maaikatan tsaron ƙasa, da ƙin ba sojoji makaman da ya...