Tag: Hon. Jamilu Tofa
-
An hallaka matashi ƙanin fitaccen ɗan siyasa lokacin da yake zance wajen budurwarsa
A jiya Asabar wani matashin mai suna Ashiru Tofa ya gamu da ajalin sa, sanadiyyar daɓa masa wuƙa da aka yi kirji a garin Minna a jihar Naija. Matashin ƙani ne ga fitaccen ɗan siyasa a cChanchaga na jihar, Hon. Jamilu Tofa, ya kuma rasa ransa ne a daidai kusa da ofishin yansanda na Area…