Tag: Hawan jini

  • Ƙiran waya bayan mintuna 30 yana ƙara hawan jini – Bincike

    Ƙiran waya bayan mintuna 30 yana ƙara hawan jini – Bincike

    Yin magana akan wayar tafi da gidanka na tsawon mintuna 30 ko sama da haka a kowane mako yana da alaƙa da haɗarin hawan jini da kashi 12 cikin ɗari, in ji wani bincike da Ƙungiyar Ƙwararrun ta Turai, ESC ta buga. Sakamakon binciken da aka buga a cikin Jaridar Zuciya ta Turai – Digital…

  • Amfanin ganyen shuwaka

    Amfanin ganyen shuwaka

    Daga Fatima MONJA, Abuja Amfanin Ganyen Shuwaka, ganye ne mai daci mai kuma matukar magani ga lafiyar jikin dan adam wadda akan iya kiranta da turanci “Bitter Leaf” sai kuma sunanta na kimiya wato “vernonia amygdalina,” shuwaka tana tsirowa a mafi yawan bangarorin Afirka, ana amfani sosai da ita a gargajiyan ce. A tarihance, ana…