Tag: Gyara
-
Mace ɗaya ‘tilo’ mai gyaran wayar salula a jihar Borno
Wata budurwa ‘yar asalin jihar Borno, ta zama mace ta farko mai gyaran wayar salula a fadin jihar. Matashiyar ta yi bikin yadda ta bijire wa duk wani abin da zai hana ta zama mace ɗaya tilo mai gyaran waya da sauran na’urorin fasaha. Matashiyar tana zaune ne a ƙaramar hukumar Mafa ta jihar Borno.…