Ɗaya daga cikin manufofin gwamnatin jihar Kano na mayar da ɓangaren ilimi matsayi da kuma ba shi kulawar da ake buƙata, gwamnan jihar Injiniya Abba Kabir...
Daga Shafa’atu DAUDA, Kano Shugaban Hukumar kula da Zirga-zirgan ababen hawa a jihar Kano (KAROTA) Baffa Babba Dan’agundi ya bayyana cewa gwamnatin jihar zata rufe duk...
Daga Shafaatu DAUDA, Kano Wasu mahara sun kai farmaki ga al’ummar Dan Jamfari dake ƙauyen Barbaji a ƙaramar hukumar Rogo ta jihar Kano tare da ƙona...