Tag: Gona
-
An yi garkuwa da wasu matan aure 8 a gona a Abuja
’Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu matan aure takwas a wata gona a ƙaramar hukumar Kuje da ke yankin Babban Birnin Tarayya. An yi awon gaba da matan auren ne kwanaki kaɗan bayan ’yan bindiga sun yi garkuwa da mahaifin mataimakin Shugaban ƙaramar hukumar Kwali da wasu mutum shida daga ƙauyen Yewuti. Wani mazaunin…