Babban bankin Najeriya ya dage kan cewa babu gudu babu ja da baya a ranar 31 ga watan Junairu na wa’adin tsofaffin takardun kuɗi na Naira...
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya bayyana cewa za a sake fasalin kuɗin Naira 200 da 500 da kuma 1000. Ga wasu abubuwan da ya...
A ranar Laraba 26 ga watan Oktoban 2022 ne, Babban Bankin Najeriya ya sanar cewa zai sauya fasalin takardun manyan kuɗin ƙasar daga naira 200 zuwa...