Tag: Gidan yarin Birnin Yamai
-
Yadda aka kama Mr 442 da abokinsa da takardun bogi a Nijar
Hukumomin ƙasar jamhuriyar Nijar sun ce sun fara bincike kan yadda mawaƙan nan biyu ‘yan Najeriya suka mallaki takardun bogi na ƙasar. Zuwa yanzu mahukuntan ƙasar Nijar na ci gaba da tsare Mubarak Abdulkareem wanda aka fi sani da 442 da manajansa Orler of Kano a gidan yarin birnin Yamai inda suke zaman jiran kammala…