An ɗaure ɗan shekara 17 shekaru 14 a kurkuku saboda fyaɗe Wata babbar kotun jihar Ondo da ke zamanta a Akure ce ta yanke wa yaron...
Kamfanin Dillancin Labaran Faransa na AFP, ya ce fursunoni 38 ne suka tsere daga wani gidan yari mai cunkoso a Moroni, babban birnin ƙasar, bayan da...
Madugun ‘yan adawa a Rasha, Alexei Navalny ya mutu a cewar hukumar da ke kula da gidajen yari a ƙasar Rasha. Hukumar kula da gidajen yari...
Daga Ibraheem El-Tafseer An mayar da ‘yan Najeriya 298 da suka maƙale a Libya gida a cikin jiragen haya daban-daban a farkon makon nan. Hukumar bayar...
Wata kotun majistare da ke Jos, a ranar Litinin, ta yanke wa wasu ’yan’uwa biyu da ɗaya hukuncin watanni uku a gidan gyaran hali bisa laifin...
Wata kotun majistiri da ke Ota a Ogun, a ranar talata, ta yanke wa wata matashiya mai sana’ar POS (Point Of Sale), mai suna Salawudeen Ayomide,...
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, ya yi kira ga jami’an hukumar gidajen gyara hali ta Najeriya da su guji duk wasu ayyuka na cin hanci...
Ministan harkokin cikin gida na Najeriya ya ce yana shirin ganawa da gwamnonin jihohi na ƙasar don cimma matsaya kan sakin aƙalla kashi 30 cikin 100...