Tag: Gashi
-
Yadda miji ya guji matarsa saboda gemu ya fito a fuskarta
Wani magidanci yayi watsi da matarsa saboda gashi ya fito mata a haɓarta. Mandeep Kaur ta yi aure ne a shekara ta 2012 kuma ta yi imanin cewa ta sami abokin rayuwa na har abada. Shikam mijin Kaur tsaf ya guje wa matarsa a daidai lokacin da ta fara gashin gemu a fuska, kammaninta ya…
-
Abinda ya kamata muyi don kula da kanmu lokacin sanyi
Lokacin sanyi ya gabato, shin me kuke yi don kula da lafiyar ku a cikin wannan lokacin? Shigowar sanyi na kawo barazana ga lafiyar mutum, jikinmu yana canzawa saboda yanayin. Zaku lura fata na bushewa (saboda rashin danshi), fashewa ko tsagewar leɓe, tafin ƙafafu har ma da fatar ƙafar, sannan bushewar maƙogaro, tare da bushewar…