Tag: Fitila

  • Kayan masarufi da gargajiyar Arewa (kashi na ɗaya)

    Kayan masarufi da gargajiyar Arewa (kashi na ɗaya)

    MAFICI; Na’ura ce ta gargajiya da ake amfani da shi wajen samar da iska. Ana fifita da shi domin samun sanyin jiki a lokacin zafi ko kuma fifita abinci domin ya yi saurin hucewa da sauransu. KASKON TURARE; Kaskon turare na ɗaya daga cikin kayayyakin amfani da masu sana’ar ginin tukwane suke samarwa a ƙasar…