A shekarar 1978, majagabam kiɗan Afrobeats, Fela Anikulapo Kuti, ya auri mata 27 a rana ɗaya, wannan ba abin mamaki bane ga waɗanda suka san rayuwa...
Daga Maryam Sulaiman Iyalan marigayi Fela Anikulapo Kuti sun fitar da wata sanarwa inda suka nuna rashin yardarsu da yin amfani da wakar Fela wajen yakin...