Tag: Fata
-
Abinda ya kamata muyi don kula da kanmu lokacin sanyi
Lokacin sanyi ya gabato, shin me kuke yi don kula da lafiyar ku a cikin wannan lokacin? Shigowar sanyi na kawo barazana ga lafiyar mutum, jikinmu yana canzawa saboda yanayin. Zaku lura fata na bushewa (saboda rashin danshi), fashewa ko tsagewar leɓe, tafin ƙafafu har ma da fatar ƙafar, sannan bushewar maƙogaro, tare da bushewar…