Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da fasinjojin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna da aka sako. Ya gana da mutanen ne a Kaduna ranar Alhamis, kwana...
Kwamitin shugaban ƙasa mai mutane bakwai da babban hafsan sojin ƙasa (CDS), Janar Lucky Irabor ya tara, ya samu nasarar sako rukunin ƙarshe – sauran fasinjoji...
Jami’an tsaro, waɗanda ake kyautata zaton jami’an hukumar ‘yan sandan farin kaya ta DSS ne a Najeriya sun kai samame gidan Tukur Mamu, mutumin da ke...
Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya, DSS, ta tabbatar da cewa an kama mai kamfanin jaridar Desert Herald, wanda kuma yake shiga tsakani don kuɓutar da...
Daga Fatima GIMBA, Abuja Bakwai daga cikin fasinjojin da aka yi garkuwa da su a harin da aka kai kan jirgin ƙasa a jihar Kaduna ranar...
Daga Saleh Inuwa, Kano Mansurah ga Tinubu; Zan yi maka kamfen da jinina, kyauta, in ka ceto fasinjojin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna, da har yanzu...