Tag: Fafutuka
-
Mai matakin karatun digiri yana sana’ar tuƙa Keke Napep
Daga Maryam Umar Abdullahi Labarin wani bawan Allah mai suna Umar Ishaku Tabbas na tausaya wa wani bawan Allah mai suna Umar Ishaku bisa ga halin da ya shiga duk da yana da matakin karatun digiri amma bai kashe zuciyarsa ya tsaya sai ya samu aikin gwamnati ba, sai ya kama sana’ar tuƙa Keke Napep…