Shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa da wasu ’yan takara biyar sun fice daga takarar kujerar kakakin majalisar da mataimakinsa. Masu neman tsayawa...
sharudɗan sune kamar haka: Kotu ta haramtawa Alhassan Ado Doguwa zuwa mazaɓarsa ranar zaɓen ta gwamna da ‘yan majalisar jiha. Wannan dai na cikin sharudɗa da...
Hukumar zaɓen Najeriya ta cire sunan shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan Najeriya, Alhassan Ado Doguwa daga cikin jerin sunayen zaɓaɓɓeun ‘yan majalisar wakilan ƙasar da...
Ana dai zargin Alasan Ado Doguwan ne da amfani da bindiga ya harbi mutane, inda wasu da yawa suka rasa rayukansu har lahira, wasu kuma suka...