Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za a dawo da zirga-zirgar jiragen ƙasa na Abuja zuwa Kaduna a wannan watan na Nuwamba da muke ciki. Ministan sufuri...