Tag: Dan Daudu
-
Shugaba Buhari ya karrama ɗan Daudu, Ɗan luwaɗi
A farkon wannan satin ne, 11 ga watan Oktobar 2022, shugaban Najeiya Muhammadu Buhari ya jagoranci bikin karrama ƴan ƙasa waɗanda suka bawa al’umma gudummawa a matakai daban-daban na rayuwa, Sai dai taron ya bar baya da ƙura. Kazalika, Ƴan Najeriya da dama a kafofin sadarwa zamani suna ta tofa albarkacin bakin su yayin da…