Tag: Damfara
-
Masu yaudarar ‘yan mata ta Facebook suna yi masu fyade, tare da garkuwa da su sun shiga hannu
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta cafke wasu mutane uku da suka haɗarda; Cornelius Ememah, Nelson Aghogho da Ufuoma Tunde, bisa zarginsu da yin garkuwa da mutane, fyade, da kuma zambatar mutanen da suka haɗu da su ta Facebook. An kama waɗanda ake zargin ne a unguwar Ufuoma da ke Ughelli ta arewa a jihar…
-
Yadda ‘yan yahoo suka yi garkuwa da abokin ta’asarsu kan kuɗin damfara
A ranar Litinin, 26 ga watan Disamban 2022, jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama wasu mutane huɗu da ake zargi ‘yan damfarar yanar gizo ne, waɗanda ake yiwa laƙabi da ‘yan yahoo, bisa laifin yin garkuwa da abokin aikinsu akan raba kuɗaɗen da suka samu harkarsu ta damfara da zamba cikin aminci. Mai…
-
Yadda aka kama matashin mai damfarar masu POS
Wani matashin mai shekaru 26 mai suna Emmanuel Okorafor da ake zargi da da laifin zamba cikin aminci tare da damfara masu POS ya shiga komar ‘yan sanda. Matashin ya furta cewa ya fara damfarar masu POS ne makonni uku da suka gabata inda yayi ta damfararsu maƙudan kuɗaɗe. Ya ce yakan nemi ya cire…