Majalisar Dattijai ta ce babu gudu babu ja da baya wajen cire hukumar kula da injiniyoyi ta ƙasa COREN daga kasafin kuɗin 2023, tare ƙin ba...