Tag: Chibok
-
Sojoji sun kuɓutar da ‘yar makarantar Chibok a Borno, bayan shekara takwas da saceta
Sojojin Najeriya sun sake ceto wata ‘yar makaranta da aka yi garkuwa da su a makarantar Sakandaren ’yan mata ta gwamnati, Chibok, shekaru takwas bayan sace su a shekarar 2014. Rundunar Sojojin Hadin Kai ta gano Ruth Bitrus. Sun ce Ruth Bitrus ta kuɓuta daga hannun ‘yan Boko Haram da yaronta. Kwamandan Operation Hadin Kai,…