Daga Nusaiba Hussaini Shugaba Bola Tinubu ya ce ana ci gaba da binciken ƙwaƙwaf na babban bankin Najeriya (CBN). Shugaban ya kuma ce ana shirin yin...
Wata budurwa ‘yar Najeriya da ke rayuwa a ƙasar Faransa ta bayyana halin matsin da take ciki na rashin samun abokin rayuwa. Ta yi iƙirarin cewa...