An wayi gari da ƙarar harbe-harben bindiga a Kinshasa Rahotanni daga babban birnin Jamhuriyar Kongo na cewa wasu mutane sanye da kayan sojoji sun kai farmaki...
Wani saurayi mai kimanin shekaru 15 ya kashe ƙanin mahaifiyarsa da wata bindigar farauta ta kakansa a ƙauyen Ogbotobo na ƙaramar hukumar Ekeremor ta Jihar Bayelsa ...
’Yan bindiga sun sace manoma 11 a yankunan Achimbi da Gumanyi da ke Kwaku a yankin Kuje a Abuja. Wani mazaunin Achimbi, Yunusa Aliyu, ya ce...
Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce dakarun ‘Operation Whirl Stroke’ sun kai samame a wata masana’antar ƙera makamai da ke Wukari a Taraba tare da cafke wasu...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta tabbatar da cewa wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe mutane uku a...
Aƙalla mutane 9 ne ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a rukunin gidajen alfarma na Grow Homes da ke Kuchibiyi a yankin Kubwa a babban...
A ranar asabar ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a babbar kotun jihar Imo, da ke ƙaramar hukumar Orlu a jihar. An ce maharan sun...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani tsoho mai shekaru 90 a duniya, a wani hari da suka kai a kauyukan Pobawure da Amtawalam da ke karamar...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Adamawa, CP S.K. Akande, ya bayyana cewa rundunar ‘yan sandan jihar ta kama bindigogi ƙirar AK47 guda 22 da kuma mutane da...
Shugaban karamar hukumar Wase a jihar Filato, honourable Dakta Ado Buba, ya bayyana cewa gwamnatin sa zata siyo bindigogi domin raba wa kungiyoyin sa kai na...