’Yan ƙungiyar IPOB sun hallaka wasu sojojin Najeriya Wasu da ake kyautata zaton mayaƙan ƙungiyar masu fafutukar kafa ƙasar Biafra (IPOB) ne sun hallaka wasu sojojin...
Hukumomin tsaro a Najeriya sun ce sun samu nasarar kama manyan kwamandojin ƙungiyar da ke fafutikar kafa ƙasar Biafra ta IPOB, da raunata ƴan kungiyar da...