Tag: Bawa
-
Thomas Fuller, mai ƙwaƙwalwar lissafi ta ban al’ajabi
An haifi Thomas Fuller a cikin 1710 Afirka ta Yamma, kuma ya mutu Disamba 1790 Alexandria, Virginia, Amurika. Thomas Fuller Bawa ne haifaffen Afirka a Amurka wanda ya kasance ƙwararre a ƙididdiga. An sayi Thomas Fuller daga Afirka zuwa Amurka a matsayin bawa a shekara ta 1724. Yana da ikon yin lissafi na ban mamaki,…