Tag: Banki
-
Bankin Raya Ƙasashen Afirka ya bai wa Kamaru lamunin dala miliyan 80 don ta gina gada
Bankin Raya Ƙasashen Afirka (AfDB) ya bai wa Kamaru tallafin kuɗi Euro miliyan 73.44 domin gina wata gada a kan Kogin Ntem da ke kan iyaka da Equatorial Guinea. Ginin gadar wani ɓangare ne na Shirin Gudanar da Kasuwanci da Sufuri na Yanki don hanyar tattalin arziki tsakanin Kamaru, Equatorial Guinea, da Gabon. AfDB ya…
-
Hukumar EFCC ta cafke ma’aikatan banki 12 da zargin satar kuɗi
Hukumar yaƙi da almundahana a Najeriya ta EFCC ta kama ma’aikatan banki 12 da zargin satar kuɗaɗe a wuraren aikinsu a Jihar Enugu da ke kudancin ƙasar. A cewar hukumar, binciken farko-farko da ta gudanar ya nuna cewa waɗanda ake zargin sun saci kuɗaɗe daga wasu asusu da ba sa aiki a wani daga cikin…