Wani ma’aikacin Banki, Biliameen Oyesola, ya shaida wa wata kotun al’ada ta Mapo Grade A Ibadan cewa ta raba aurensa da matarsa Rofiat mai shekaru shida...
Daga Fatima MONJA, Abuja Rasuwar Sarauniya Elizabeth ta II da naɗin Sarki Charles III ya sa mutane sun samu karin bayanai dangane da gidan sarautar Birtaniya...