Tag: Alqur'ani
-
Meye ra’ayinka kan mauludi? Tattaunawarmu da wani a kan Mauludi, Daga Yusuf Alhaji Lawan
Na fito da safe zan raka yara makarantar Islamiyya a wata ranar Asabar, isar mu bakin makarantar ke da wuya, sai ga abokina shima ya kawo nasa yaran. Bayan sun shiga sai ni dashi muka kamo hanyar komawa gidajenmu. To wannan ranar tayi dai-dai da 12 ga watan Rabi’ul Auwal. Sai muka ci karo da…