Shugaba Najeriya Bola Tinubu ya amince da naɗin jarumi Ali Nuhu a matsayin Manajan Darakta na Hukumar tace Fina-Finai ta Najeriya da wasu mutane goma a...
Fitaccen jarumin nan na Najeriya Ali Nuhu wanda fitaccen jarumin fina-finan Kannywood ne, ya samu kyautar gwarzon ɗan wasa a ‘Nollywood Europe Golden Awards’. Ali Nuhu...
Shahararren jarumin fina-finan Kannywood da Nollywood, Ali Nuhu, ya ce ‘ya’yansa sun ƙi shiga harkar wasan kwaikwayo duk da sha’awar da ya ke dashi na su...
Daga Fatima MONJA, Abuja Fitaccen jarumin masana’antar fim ɗin Hausa, Ali Nuhu, ya maka jaruma kuma furodusa Hannatu Bashir a gaban kotu kan zarginta da ci...