Daga Shafaatu DAUDA, kano Babbar kotun jihar kano ta yankewa Abduljabbar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kama shi da kalaman ɓatanci ga Annabi Mahammadu (S.A.W)...