Doka2 years ago
Zan gurfanar da hukumar Hisbah idan bata ɗauki mataki akan mawaƙi Gwanja ba- Barista Gandu
Daga Shafa’atu DAUDA, Kano Wani lauya ɗan gwagwamarya mai zaman kansa a jahar Kano, Barista Badamasi Sulaiman Gandu ya rubuta takaddar ƙorafi akan wata sabuwar Waƙar...