Tag: Adamu Abubakar Gwarzo Foundation
-
Matar da mijinta ya ɗaure a ɗaki ta rasu a Kano
Daga Shafaatu Dauda, Kano Sadiya, matar da mijinta ya daure ta a ɗaki tsawon watanni ta rasu a asibiti da aka kwantar da ita. A daren jiya ne ɗaya daga cikin masu jinyarta tare da taimaka mata, a ƙarƙashin Gidauniyar Adamu Abubakar Gwarzo Foundation, Musa Abdullahi Sufi ne ya sanar da rasuwar ta shafinsa na…